in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a bude shafin internet da adireshin Wechat game da taro na 19 na wakilan JKS a ranar 11 ga Oktoba
2017-10-09 17:42:10 cri
Rahotanni na cewa, za a bude shafin internet wato http://19th.cpcnews.cn da adireshin Wechat wato cpcnews19th na cibiyar watsa labaru game da taro na 19 na wakilan JKS a ranar 11 ga watan Oktoba, inda za a watsa labaru game da taron ta harsunan Sinanci da Turanci ga 'yan jarida da masu karatu na gida da waje. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China