in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#JKS19# Za a kafa hanyar musamman a yayin nazartar taron JKS karo na 19
2017-10-12 14:19:16 cri

Cibiyar watsa labaru ta nazartar taron jam'iyyar kwaminis ta Sin karo na 19 ta fara samar da hidimi ga 'yan jaridu na ciki da waje a ranar 11 ga wata a hukunce, bisa takardar hidima da za a samarwa 'yan jaridu da aka gabatar a wannan rana, an ce, a yayin taron, za a kafa hanyar musamman ta wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin, da shirya ayyukan hirarraki da 'yan jaridu masu yawa. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China