in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Cibiyar watsa labaru game da taro na 19 na JKS ta fara samar da hidima ga 'yan jaridu na gida da waje
2017-10-11 18:05:17 cri

A yau Laraba ne, cibiyar watsa labaru game da taro na 19 na wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin dake nan birnin Beijing ta fara samar da hidima ga 'yan jaridu na gida da waje da za su watsa labaru game da taron, za a bayar da takardun ba da iznin watsa labaru, da neman bukatar watsa labaru, da shirya yin hirarraki game da taron da sauransu. Idan aka kwatanta wannan cibiya da ta shekaru 5 da suka gabata, a wannan karon an kara samar da tebura da kujerun gudanar da aiki da kara karfin yanar gizo a cibiyar watsa labarun, kana za a kara samar da sabbin hidima don tabbatar da samar da sako da fasahohi ga 'yan jaridu masu watsa labaru game da taron. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China