in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An ce babu tababa kasar Sin za ta iya cimma burinta na samun karuwar tattalin arziki da kaso 6.5%
2017-10-13 15:40:06 cri
Ning Jizhe, shugaban hukumar kididdiga ta kasar Sin ya furta a kwanakin baya cewa, tattalin arzikin kasar Sin na samun karuwa cikin sauri a shekaru 5 da suka wuce. Ban da haka, ya ce babu tababa kasar za ta iya cimma burinta na samun karuwar tattalin arziki da zai kai kashi 6.5% a bana.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China