Masu karbar bakuncin taron sun hada da ma'aikatar masana'antu ta kasar Sin, da hukumar kasar mai sa ido kan masana'antu da kasuwanci, da gwamnatin lardin Guangdong na kasar Sin, da ma'aikatar raya kananan kamfanoni ta kasar Afirka ta Kudu, da kuma kungiyar raya masana'antu ta MDD UNIDO.(Bello Wang)