in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya yi kira da a inganta fahimtar akidar Makisanci
2017-09-29 20:08:31 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS, ya yi kira da a inganta fahimtar akidar Makisanci, tare da dora muhimmanci ga yayata manufofin dake tattare da akidar.

Shugaba Xi ya yi wannan kira ne da yammacin Juma'ar nan, yayin wani zama na nazarin manufofi, wanda mambobin sashen siyasar kwamitin tsakiya na JKS suka gudanar.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China