in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta gabatar da takardar bayani kan ci gaban aikin kiwon lafiya da kare hakkin dan Adam
2017-09-29 18:54:38 cri
A Juma'ar nan ne ofishin hulda da kafofin watsa labarai karkashin majalisar gudanarwar kasar Sin, ya gabatar da wata takardar bayani kan ci gaban da kasar Sin ta samu a fannonin aikin kiwon lafiya, da kuma kare hakkin dan Adam.

Wannan takardar bayani ta kunshi babi 7, wadanda suka shafi tsarin kiwon lafiya da ya dace da yanayin kasa, da kyautatuwar yanayin kiwon lafiya, da ci gaban aikin tabbatar da lafiyar jikin jama'a, da na aikin jinya, da kokarin da kasar Sin ta yi wajen halartar aikin jinya da ake gudanarwa a duniya, da ba da tallafi ga sauran kasashe, da dai makamantansu. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China