in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon shugaban kasar Sin zai halarci bikin rantsar da shugaban kasar Angola
2017-09-25 19:35:22 cri
Bisa gayyatar da gwamnatin kasar Angola ta yi masa, mataimakin shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta jama'ar kasar Sin Chen Yuan, zai halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar João Lourenço, bikin da zai gudana a birnin Luanda a gobe Talata.

Mr. Chen Yuan zai kasance manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping a wajen wannan biki, kamar dai yadda kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China