in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Nijar ya gana da tawagar jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin
2017-09-25 19:19:18 cri
Shugaban Nijar, Mahamadou Issoufou, ya gana da tawagar jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin wadda ta kai ziyara janhuriyar ta Nijar, karkashin jagorancin mamban kwamitin jam'iyyar na lardin Hainan Hu Guanghui.

Yayin ganawar tasu, shugaba Issoufou ya bayyana kyakkyawan fatansa, na ganin taron wakilan jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin karo na 19 ya gudana cikin nasara. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China