in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Amurka ya hana jama'ar wasu kasashe shiga kasarsa
2017-09-25 19:16:10 cri
Shugaba Donald Trump na kasar Amurka ya sa hannu kan wani sabon umarni a jiya Lahadi, wanda ya bukaci a hana jama'ar wasu kasashe 8 shiga Amurka, tun daga ranar 18 ga watan Oktoba mai zuwa.

Bisa umarnin, al'ummun kasahen Chadi, Iran, Libya, Koriya ta Arewa, Syria, Yemen, da Somaliya, ba za a ba su izinin Amurka ba. Ban da haka kuma, an hana wasu jami'an kasar Venezuela su ma shiga cikin kasar. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China