in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yi ya halarci taron manyan jami'ai kan batun sauyin yanayi
2017-09-20 18:46:16 cri
Jiya Talata agogon New York na kasar Amurka, Wang Yi, ministan harkokin wajen kasar Sin ya halarci kwarya-kwaryar taron tattaunawa na jami'ai kan batun sauyin yanayi a babban zauren MDD.

A yayin jawabinsa, Wang Yi ya nuna cewa, kamata ya yi kasashen duniya su daidaita batun sauyin yanayi tare da aiwatar da "ajandar samun ci gaba mai dorewa nan da shekarar 2030" a lokaci guda, su kuma yi kokarin samun ci gaba yayin da suke daidaita kalulabe yadda ya kamata. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China