in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da wasan gudun yada kanin-wani na birnin Beijing
2017-09-18 16:01:21 cri
A jiya Lahadi da karfe 7 da rabi da safe, aka bude wasan gudun yada kanin-wani wato Marathon na birnin Beijing. 'Yan wasan tsere sun fara gudu daga babban filin Tian'anmen, inda suka shafe kilomita 42.195 zuwa karshen wurin da aka shata.

'Yan wasan tsere daga kasashe da yankuna 33 ne suka halarci wasan na wannan karo. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China