in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mamban majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya gana da jami'an kasar Amurka
2017-09-14 14:41:56 cri
Mamban majalisar gudanarwa ta kasar Sin Yang Jiechi a jiya Laraba ya gana da mashawarcin shugaban kasar Amurka kan harkokin tsaro H.R. McMaster da kuma babban mashawarcin shugaban a fadar mulki ta White House Jared Kushner, inda bangarorin suka yi musayar ra'ayi a kan huldar da ke tsakanin kasashen biyu da ma sauran al'amuran duniya da na shiyya shiyya dake jan hankalinsu. Bangarorin biyu sun amince da kara tuntubar juna da fadada hadin gwiwa a tsakanin manyan jami'ansu, tare da share fagen ziyarar da shugaba Trump zai kawo kasar Sin, don bunkasa huldar da ke tsakanin kasashen biyu yadda ya kamata.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China