in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya jajantawa takwaransa na kasar Mexico kan bala'in girgizar kasa da ya abkawa kasar
2017-09-09 13:01:26 cri
shugaban kasar Sin mista Xi Jinping ya aike da sakon jaje ga takwaransa na kasar Mexico Enrique Pena Nieto, kan bala'in girgizar kasa mai karfi da ya abkawa kasar.

Cikin sakon da ya aike a jiya Jumma'a, shugaba Xi ya yi juyayin mutuwar mutane sakamakon iftila'in, inda ya jajantawa iyalansu.

Baya ga haka, ya bayyana fatansa na ganin wadanda suka jikkata sun farfado cikin sauri. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China