in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kashe wasu kwamandodin Boko Haram a Najeriya
2017-09-06 20:54:27 cri
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa, dakarunta sun yi nasarar kashe wasu kwamandodin Boko Haram biyu, yayin wani hari da suka kaddamar a yankin Alafa dake jihar Borno mai fama da rikici a yankin arewa maso gabashin kasar.

Wata sanarwa da kakakin rundunar sojojin Najeriyar Birgediya janar Sani Usman ya rabawa manema labarai ya bayyana cewa, jagororin kungiyar da aka halaka, mataimakan bangaren Abubakar Shekau ne. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China