in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta kalubalanci Amurka da Koriya ta Kudu da su dakatar da jibge THAAD
2017-09-06 19:54:53 cri
Geng Shuang, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, ya furta a yau Laraba cewa, kasar Sin ta kalubalanci Amurka da Koriya ta Kudu da su yi la'akari da muradun sauran kasashe, kana su gaggauta dakatar da aikin girke na'urorin kakkabo makamai masu linzami samfurin THAAD da suke kokarin yi.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China