in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mayakan Al-shabaab sun fille kan wasu mutane yankin Lamu na kasar Kenya
2017-09-06 19:01:19 cri
Rahotanni daga kasar Kenya na cewa, wasu da ake zargin mayakan Al-Shabaaba ne,sun halaka wasu mutane hudu a yankin Lamu mai fama da tashin hankali dake bakin teku a kasar Kenya.

Jami'in 'yan sandan yankin Larry Kieg, ya tabbatar da cewa, mayakan sun harbe kauyawan ne su hutu daga bisani kuma suka filla kawunan su, bayan da suka yiwa kauyen Hindi kofar rago. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China