in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana zargin Al-Shabaab da lalata wasu turakun sadarwa dake kan iyakar kasar Kenya
2017-08-30 20:09:24 cri
Mahukunta a yankin arewa maso gabashin kasar Kenya, sun ce suna zargin kungiyar 'yan tada kayar baya ta Al-Shabaab, da lalata wasu turakun sadarwa dake Dabacity, a gundumar Mandera dake kan iyakar kasar Kenya.

Da yake karin haske game da aukuwar lamari a Larabar nan, mai magana da yawun mahukuntan yankin Mohamud Saleh, ya ce mayakan kungiyar sun aikata wannan ta'asa ne a ranar Talata, sa'an nan suka tsere ta kan iyakar kasar Somalia. Jami'in dai ya ce babu wani mutum da ya jikkata sanadiyar aukuwar lamarin.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China