in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRICS# Xi Jinping: Shugabannin kasashen biyar na ganin cewa, zurfafa hadin a fannin tsaro da siyasa ya dace da bukatun kasashen duniya
2017-09-05 14:52:35 cri
A yayin taron manema labaru da aka shirya a yau Talata, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya ce, baki daya shugabannin kasashen BRICS suna ganin cewa, zurfafa hadin a fanni harkokin siyasa da tsaro, da kara amincewa da juna bisa manyan tsare-tsare sun dace da muradun kasashen biyar kamar yadda sauran kasashen duniya ke fatan gani. Ya ce, suna goyon bayan ci gaba da sa kaimi ga ci gaban hadin gwiwa a fannin siyasa da tsaro,don taka rawar da ta dace, a fannin kiyaye zaman lafiya da tsaro a duniya baki daya.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China