in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRICS#Xi Jinping: ya kamata a raya hadin gwiwar kasashen BRICS mai inganci
2017-09-03 16:25:45 cri
A cikin jawabinsa, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, hadin gwiwar tattalin arziki tushe ne na tsarin kungiyar BRICS. Inda ya ce ya kamata kasashen BRICS su kiyaye wannan manufa, su kuma aiwatar da tsare-tsaren hadin gwiwa na kungiyar, tare da sa kaimi ga inganta tsarin hadin gwiwarsu a dukkan fannoni. Har ila yau, Xi Jinping ya ce ya kamata a aiwatar da ayyukan da aka tsara a baya, da kara yin mu'amala da juna, yana mai cewa ta haka ne za a raya hadin gwiwar kasashen BRICS yadda ya kamata cikin lokaci mai tsawo. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China