in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRICS#Xi Jinping: ya kamata a ci gaba da raya hadin gwiwar kasashe membobin BRICS a fannoni 3
2017-09-03 15:58:51 cri
A cikin jawabinsa, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, a cikin shekaru 10 da suka gabata, kasashe membobin kungiyar BRICS sun hada kai tare da samun ci gaba, inda suka zama sabbin kasashen da suka fi samun bunkasar tattalin arziki a duniya. Yayin da ya waiwayi tarihi, shugaba Xi Jinping ya ce ya kamata a ci gaba da raya hadin gwiwar kasashen BRICS a fannonin 3, da suka hada da nuna daidaito ga juna, da kirkire-kirkire da cin moriyar juna ta hanyar hadin gwiwa, da kuma raya kai da yanayin duniya baki daya. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China