in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRICS# Xi Jinping: Za a inganta hadin gwiwar kasashen BRICS don kara samun ci gaba a cikin shekaru goma masu zuwa
2017-09-03 15:43:48 cri
Da yammacin Yau agogon kasar Sin ne aka bude taron dandalin harkar masana'antu da cinikayya na kasashen BRICS a birnin Xiamen, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da jawabi.

Cikin jawabinsa, Shugaba Xi ya waiwayi tarihin hadin gwiwar kasashen BRICS cikin shekaru 10 da suka gabata, sa'an nan ya yi hasashe kan makomar tsarin BRICS a nan gaba, tare da fatan kasashen, za su inganta hadin kansu cikin shekaru goma masu zuwa.(Kande)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China