in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRICS# Xi Jinping: muna da imani da sirrin ci gaban kasashen BRICS
2017-09-03 16:24:16 cri

A cikin jawabin da Shugaba Xi Jinping ya yi yayin taron dandalin harkar masana'antu da cinikayya na kasashen BRICS, ya ce a yanzu, ganin yadda kasashen BRICS da sauran kasashe masu tasowa suka dan samu koma baya ta fuskar ci gaban tattalin arziki, ana yada jita-jitar cewa, kasashen BRICS ba su da kyakkyawar makoma.

Shugaban ya ce Ko shakka babu, sakamakon tasirin da yanayi mai sarkakiya ya yi, kasashen BRICS sun samu dan tabarbarewa ta fuskar ci gaba, amma duk da haka, kasashen na da sirrin kara ci gaba a nan gaba, yana mai cewa sun yi imani kan hakan.(Kande)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China