in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRICS# Masu halartar taron dandalin harkar masana'antu da cinikayya na kasashen BRICS suna shiga dakin taro
2017-09-03 15:07:10 cri

A yau Lahadi ne za a kaddamar da taron dandalin harkar masana'antu da cinikayya na kasashen BRICS na shekarar 2017 a birnin Xiamen na kasar Sin.

Yanzu haka dai wakilai sun fara isa dandalin taron, wanda ake sa ran zai samu mahalarta kimanin 1,200.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China