in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasashen Sin da Tajikistan sun amince da kulla dangantaka mai zurfi tsakaninsu
2017-09-01 10:53:30 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da takwaransa na Tajikistan Emomali Rahmon a jiya Alhamis, inda suka amince da kulla dangantaka mai zurfi tsakanin kasashensu.

Emomali Rahmon na ziyara a kasar Sin tun daga ranar 30 ga watan Augusta zuwa 5 ga watan nan da muke ciki, bisa gayyatar Shugaba Xi Jinping.

Yayin ziyararsa a kasar Sin, zai halarci taron tattaunawa kan harkokin cinikayya da kasashe masu tasowa, da zai gudana a Xiamen dake kudu maso gabashin lardin Fujian na kasar Sin. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China