in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hakar mai na fuskantar karin kalubale a Libya
2017-08-30 20:18:47 cri
Aikin hakar danyen mai a kasar Libiya na fuskantar kalubale, inda a baya bayan nan adadin man da ake hakowa ya yi kasa da ganga dubu 360 a ko wace rana, biyowa bayan rufe wasu rijiyoyin mai da wasu dakarun sa kai suka yi.

Shugaban kamfanin sarrafa albarkatun man kasar NOC Mustafa Sanalla ne ya tabbatar da rufe wadannan rijiyoyi na mai dake yammacin kasar, lamarin da a cewar sa ya sabbaba asarar kudin shiga da yawan su ya kai dala miliyan 160.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China