in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabar majalisar dokokin kasar Uganda zai kawo ziyara kasar Sin
2017-08-19 13:12:26 cri
Bisa gayyatar da shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin mista Zhang Dejiang ya yi mata, shugabar majalisar dokokin kasar Uganda Rebecca Alitwala Kadaga, za ta kawo ziyara nan kasar Sin tsakanin ranukan 21 da 26 ga wannan watan. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China