in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya ta karbi injunan jiragen kasa daga kasar Sin
2017-07-28 20:19:25 cri

Ministan sufurin Najeriya Rotimi Amaechi ya bayyanawa taron maname labarai a jiya Alhamis cewa, gwamnatin Najeriyar ta karbi injunan jiragen kasa guda biyu daga kasar Sin, kana ana saran isowar wasu karin goma nan da watan Satumban wannan shekara.

Ministan ya ce injuna biyu da suka iso kasar, wani bangaren da injuna guda 20 da ake saran za su iso kasar don fara aiki layin dogo na SGR a kasar.

Su dai wadannan injuna an tsara su ne don jigilar fasinjoji, kuma suna iya gudun kilomita 150 cikin sa'a guda.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China