Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayi tsokaci game da dalilan da suka sa kasafin kudin kasar na 2017 ya bada muhimmanci wajen inganta rayuwar jama'a musamman inganta sufuri, da giggina layin dogo, kana ya tabo batun aiwatar da yarjejeniyar da aka cimma da kasar Sin, ya kara dacewa…