in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: ya kamata a kara kokarin inganta sha'anin kiyaye tsaron kasa da yin kwaskwarima kan tsarin sojoji
2017-07-25 18:23:59 cri
A yammacin jiya ne hukumar kula da harkokin siyasa na kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta Sin ta yi karatu karo na 42 game da kokarin yin kwaskwarima kan tsarin sojoji, wanda babban sakataren jam'iyyar Xi Jinping ya shugabanta, inda ya jaddada cewa, inganta karfin sojoji shi ne tushen inganta karfin kasa, kana muhimmin aiki da jam'iyyar Kwaminis ta Sin ta sanya a gaba. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China