in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin kiyaye zaman lafiyar kasar Sin dake aiki a Sudan ta kudu sun samu lambar yabo ta zaman lafiya
2017-07-19 20:39:03 cri
A Jiya Talata ne tawagar musamman ta MDD dake kasar Sudan ta kudu ko UNMISS a takaice, ta shirya wani gagarumin biki a hedkwatar ta dake Wau, inda aka ba da lambar yabo ta zaman lafiya ga sojoji da jami'ai 331 na rundunar sojoji injiniyoyi, da ta kiwon lafiya na kasar Sin, wadanda za su kammala aiki ba da jimawa ba a kasar ta Sudan ta kudu, sakamakon gaggarumar nasarar da suka cimma wajen aiwatar da ayyukan kiyaye zaman lafiya. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China