Alkaluman hukumar na nuna cewa, a kowace shekara, ana samun karuwar farashin gidaje a manyan birane 70 na kasar da aka gudanar da bincike a watan Yuni, amma ci gaban hakan ya ragu a manyan birane 15 na kasar idan aka kwatanta da na watan da ya gabata.
Hukumar ta ce,a wasu biranen kasar guda 9 a kowane wata,farashin gidaje na faduwa ko kuma ya tsaya yadda yake.(Ibrahim)