in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tanzania ta kaddamar da wani muhimmin aiki na daga darajar babbar tashar jirgin ruwan kasar
2017-07-03 11:06:24 cri
Shugaban kasar Tanzania John Magufuli, ya kaddamar da aikin da zai lakume dalar Amurka miliyan 480, da ke da nufin inganta babbar tashar jirgin ruwan kasar dake Dares Salam cibiyar tattalin arzikin kasar.

Ana sa ran kammala muhimmin aikin tashar ruwan cikin watanni 36.

Daraktar dake kula da ofishin Bankin Duniya a kasashen Tanzania da Malawi da Burundi da Somaliya Bella Bird, ta ce tashar jirgin ruwan zai taimaka wajen habaka tattalin arzikin Tanzania da kasashe makwabta. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China