in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya gana da sabuwar jagorar yankin Hong Kong
2017-07-01 17:49:53 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da sabuwar jagorar yankin Hong Kong Madam Carrie Lam Cheng Yuet-ngor da safiyar yau a yankin Hong Kong, inda ya taya mata murnar kama aiki.

Daga bisani, Xi ya gana da sauran manyan kusoshin yankin masu kula da ayyukan mulki da kafa dokoki da kuma harkokin shari'a.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China