in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya halarci liyafa a Hong Kong tare da yin jawabi
2017-07-01 11:06:33 cri
Shugaban kasar Sin Xi jinping, ya halarci wani bikin liyafa da aka shirya masa a jiya da dare a yankin Hong Kong na kasar Sin, inda ya yi jawabi mai muhimmanci.

Cikin jawabinsa, shugaban ya ce ya kamata a yi imani kan yankin Hong Kong da kasar ta Sin, musamman ma yadda za a tsaya kan manufar "kasa daya da tsare-tsaren siyasa biyu", da kokarin neman cimma karin nasarori bisa aiwatar da wannan manufa a yankin na Hong Kong.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China