in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya halarci bikin taya murnar ranar cika shekaru 20 ta dawowar yankin Hong Kong kasar
2017-07-01 09:55:21 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci wani bikin nuna fasahohin al'adu da ya gudana a wani babban dakin taro dake yankin Hong Kong na kasar Sin a daren ranar Jumma'a da ta gabata, bikin da aka shirya musamman ma domin taya murnar ranar cika shekaru 20 ta dawowar yankin Hong Kong kasar ta Sin. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China