in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya gana da jagoran yankin Hong Kong mai barin gado
2017-06-29 21:09:09 cri
A Yau ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya gana da Leung Chun-ying, jagoran yankin Hong Kong mai barin gado, inda ya shaida masa cewa, gwamnatin tsakiyar kasar Sin ta yaba da rawar da ya taka a shekaru biyar din da ya yi yana jan ragamar yankin.

Cikin wadanda suka rufawa Mr. Leung baya yayin ganawar har da wasu manyan kusoshin gwamnati, da na majalisa da kuma bangaren shari'a na yankin. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China