in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya gana da shugabannin rassan gwamnati da na kamfanoni dake Hong Kong
2017-06-30 20:33:37 cri
Yau Jumma'a da yamma ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugabannin rassan gwamnatin tsakiya da na manyan kamfanoni dake yankin Hong Kong, inda kuma ya gabatar da muhimmin jawabi.

Xi ya nuna cewa, yayin da ake murnar cika shekaru 20 da dawo da Hongkong babban yankin kasar Sin, tsarin nan na 'kasa daya tsarin mulki biyu' ya samu gagarumar nasara a yankin na Hong Kong.

Xi ya kuma jaddada cewa, a halin yanzu ana ci gaba da gudanar da tsarin 'kasa daya tsarin mulkin biyu' a Hong Kong, haka kuma ya kamata mu kara nuna imani da amincewa da wannan tsari.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China