in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping zai je Hongkong don halartar bikin cika shekaru 20 da dawowarta kasar Sin
2017-06-25 13:14:10 cri
Daga ranar 29 ga watan Yuni zuwa ranar 1 ga watan Yulin bana, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai je yankin Hongkong, don halartar gagarumin bikin cika shekaru 20 da dawowar yankin kasar Sin, gami da bikin rantsar da gwamnatin Hongkong karo na biyar, tare kuma da yin rangadin aiki a Hongkong.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China