in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya gana da wakilai a fannoni daban daban na Hong Kong
2017-06-30 20:43:39 cri
Da yammacin yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da wakilan al'umma daga fannoni daban daban a yankin Hong Kong.

Yayin ganawar shugaba Xi ya jaddada cewa, a cikin shekaru 20 da dawowar Hong Kong bangaren kasar Sin, tsarin 'kasa daya tsarin mulki biyu' da ake gudanarwa a yankin ya samu gagarumar nasara, kuma gwamnatin tsakiyar kasar Sin za ta ci gaba da aiwatar da wannan manufa. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China