in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin tana maraba da masu zuba jari daga katare
2017-06-29 08:36:33 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana cewa, kasar Sin tana maraba da jarin katare, kamfanoni gami da masu hikima domin su shiga a dama da su a harkokin kasuwannin kasar, kamar yadda hakan ke kunshe cikin matakan zurfafa yin gyare-gyare na kasar.

Mr Li ya bayyana hakan ne a yau yayin da yake amsa tambayoyi daga shugaban kamfanin DSM na kasar Netherlands Feike Sijbesma yayin gana da shugabannin 'yan kasuwa na duniya. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China