in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya yi kira da a kara hade sassan tattalin arziki
2017-06-27 13:48:12 cri

Firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya yi kira ga kasashen duniya da su kara azama wajen hade sassan tattalin arzikin su, domin samar da ci gaba na bai daya.

Mr. Li Keqiang wanda ya bayyana hakan a Talatar nan, cikin jawabin da ya gabatar yayin bude taron Davos na shekara shekara, wanda ke gudana a birnin Dalian dake arewa maso gabashin kasar Sin, ya ce manufar ciniki cikin 'yanci ita ce tushen samar da daidaito.

Kaza lika ya ce, hanya mafi dacewa ta warware sabani ita ce kallon ko wane, ta mahanga mafi dacewa da yanayin kasashe daban daban da batun ya shafa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China