in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin sace wasu 'yan sanda a Najeriya
2017-06-28 20:10:59 cri
Rahotanni daga Najeriya na cewa, kungiyar Boko Haram ta sanar da daukar alhakin sace 'yan sanda mata goma a kasar.

Jagoran daya bangare na kungiyar Abubakar Shekau ya bayyana cikin wani hoton bidiyo cewa, mayakan kungiyar ce suka sace jami'an tsaron a jihar Borno a makon da ya gabata.

Sai dai har yanzu hukumomi a kasar ta Najeriya ba su ce komai ba game da ikirarin kungiyar. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China