in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yarjejeniyar yaki da tsattsauran ra'ayi ta kungiyar SCO za ta ba da gudummawa ga yaki da ta'addanci a duniya
2017-06-12 20:06:29 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana a gun taron manema labaru da aka gudanar a nan birnin Beijing a yau Litinin cewa, a yayin taron koli na kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai wato SCO na Astana, an gabatar da hadaddiyar sanarwa kan yaki da ta'addanci a duniya, da daddale yarjejeniyar yaki da tsattsauran ra'ayi ta kungiyar SCO, wadda za ta ba da gudummawa wajen yaki da ta'addanci a duniya. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China