in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi Jinping ya tashi zuwa kasar Kazakhstan
2017-06-07 16:43:27 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga nan birnin Beijing da yammacin yau Laraba zuwa kasar Kazakhstan, inda zai gudanar da ziyarar aiki, ya kuma halarci taron kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai ko SCO a takaice.

Shugaba Xi zai kai ziyara Kazakhstan ne bisa gayyatar shugaban kasar Nursultan Nazarbayev. Daga bisani kuma ya halarci taron shugabannin kasashe mambobin kungiyar SCO karo na 17, da kuma bikin bude taron baje koli na duniya da za a gudanar a birnin Astana. (Saminu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China