in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya yi shawarwari tare da takwaransa na kasar Kazakhstan
2017-06-08 20:29:09 cri
Yau Alhamis 8 ga wata ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi shawarwari tare da takwaransa na Kazakhstan Nursutan Nazarbayev a birnin Astana fadar mulkin kasar Kazakhstan.

Shugabannin biyu sun jinjinawa nasarorin da aka samu, wajen raya huldar dake tsakanin kasashensu, bayan da suka kulla dangantakar jakadanci shekaru 25 da suka gabata, inda kuma suka tattauna kan fannoni da bangarorin da za su yi hadin-gwiwa kan su a nan gaba. Shugabannin biyu sun kuduri aniyar kara habaka dangantakar abokantaka ta hadin-gwiwa tsakaninsu, ta yadda al'ummar Sin da Kazakhstan za su ci gajiyar hakan. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China