in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Birtaniya: babu jam'iyyar da ta samu rinjaye a majalisar wakilai
2017-06-09 15:47:17 cri

Kwarya-kwaryar kidayar kuri'un da mahukuntan kasar Birtaniya suka gabatar yau Jumma'a ya nuna cewa, babu wata jam'iyya da ta samu rabin kuri'un da aka kada a zaben 'yan majalisar wakilan kasar da aka gudanar a ranar 8 ga wata. Duk da cewa Jam'iyyar Conservatives ta samu kuri'u mafi yawa, amma, da alamun jam'iyyar ta Conservatives da jam'iyyar Labour ne za su kafa gwamnatin hadaka. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China