in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sudan ta nuna amincewa ga shirin tsakaita bude wuta a rikicin yankin Darfur
2017-06-05 10:30:11 cri
A ranar Lahadi gwamnatin Sudan ta bayyana aniyarta na aiwatar da cikakken shirin tsakaita bude wuta a yankin Darfur mai fama da rikici, inda ta bayyana cewa, hanya mafi dacewa wajen samar da dawwamamman zaman lafiya shi ne hawa teburin shawarwarin sulhu.

Ma'aikatar harkokin wajen Sudan ta fitar da sanarwa cewar, Sudan ta kuduri aniyar aiwatar da cikakken shirin tsakaita bude wuta daga bangaren gwamnatin da na kungiyoyin 'yan adawa, don yin amfani da tattaunawar sulhu a matsayin mafita wajen kawo karshen tashin hankalin yankin.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China