in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin zai kai ziyara Kazakhstan ya kuma halarci taron kasashen kungiyar SCO
2017-06-02 10:06:55 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai kai ziyara Kazakhstan daga ranar 7 zuwa 10 ga watan nan na Yuni.

Sanarwar da Ministan harkokin wajen Sin Lu Kang ya fitar yau Jumma'a, ta ce shugaban Xi zai kai ziyarar ne bisa gayyatar da Shugaban Kazakhstan Nursultan Nazarbayev ya yi masa.

Shugaba Xi zai kuma halarci taron majalisar gudanrwar shugabannin kasashen kungiyar kawance ta Shanghai SCO da kuma bikin bude baje kolin duniya a Astana. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China