in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Sin ya jajantawa sarauniyar Ingila saboda fashewar abubuwa a Manchester
2017-05-23 15:54:49 cri

A yau talata shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon ta'aziyya ga sarauniyar Ingila Elizabeth II sakamakon fashewar abubuwa a birnin Manchester na kasar Birtaniya.

A sakon da ya aika, shugaba Xi ya nuna juyayi ga mutanen da lamarin ya rutsa da su, kana ya mika ta'aziyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a sakamakon fashewar.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China